Ko wace mace da ke yin jinin al'ada na iya samun matsalar, in ji likitoci. Fatar da ke kunshe da ruwa a jakar ƙwayayen mace wato 'ovarian cyst' a mafi yawancin lokuta, an fi gano shi ne a lokacin ...